DEx trading DEMO account (Akun demo) Akun demo untuk trading DEx dan Trader DEx (Pemula).



Ga ƴan Crypto sabin zuwa pemula kenan, da kuma wanda suke da sha'awar DEx trading suna son su iya da wanda basu da jari kuma basu Iya ba, da wanda suke tsoron zuba kuɗi sabida basu kware ba Insha Allah yanzu sauƙi yazo.

Zan nuna muku yadda ake trading na DEx a Demo account, account ɗin da za'a zuva maka kuɗi ka koyi trading dashi don ka koya ka Iya.

Kamar yadda a Forex trading ake samun DEMO account haka nan ma DEx ana samun DEMO account wanda zasu baka SOL guda 100 na $14,000 don kayi trading a DEMO don ka koya suka zuba maka baɗon ka cire ba, a gane Karatun don a koyane amma ba'a cirewa.

Nima yanzu haka na buɗe DEMO account kuma sun zuba mun wannan SOL guda 100 ɗin daidai da $14,000 har na gwada trading nayi buy ɗin wani token kuma na sayar a profit, amma ba'a cire kuɗin a san da wannan.

Insha Allah zan kawo mana yadda akeyi Insha Allah tare da video ɗinsa da method da akebi yanxu amun hakuri Ina ɗan tafiye tafiye ne ban samu zama ba amma Insha Allah ina zama zan mana video.

Abunda nake so kawai shine ayi mana Sharing don ƴan uwa su gani su amfana, together we will make it Insha Allah, thank you for sharing.
SOL-2,59%
TOKEN-0,97%
Lihat Asli
post-image
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.
  • Hadiah
  • Komentar
  • Posting ulang
  • Bagikan
Komentar
0/400
Tidak ada komentar
  • Sematkan

Perdagangkan Kripto Di Mana Saja Kapan Saja
qrCode
Pindai untuk mengunduh aplikasi Gate
Komunitas
Bahasa Indonesia
  • 简体中文
  • English
  • Tiếng Việt
  • 繁體中文
  • Español
  • Русский
  • Français (Afrique)
  • Português (Portugal)
  • Bahasa Indonesia
  • 日本語
  • بالعربية
  • Українська
  • Português (Brasil)